Posts

Showing posts with the label Tunatarwa

Tunatarwa: Yawaita Salatin Annabi S.A.W. a dare da ranar Jumaa

Image
TUNATARWA YAWAITA SALATIN ANNABI ( ﷺ ) A DARE DA RANAR JUMA'A                Manzon Allah ( ﷺ ) Yace: ❞ أكثرُوا الصَّلاةَ عَلَيَّ يَومَ الجمعةِ وَليلةَ الجمعةِ فَمَنْ صَلى عليَّ صلّى صلاةً صلّى اللهُ عَلَيهِ عشرا ❝ ً ❝  Ku yawaita Salati a gareni a ranar Juma'a, da (kuma) daren Juma'a; kuma duk wanda ya min Salati ( ɗ aya [1]), Allah zai yi  Salati a gareshi (ninkinsa sau) goma (x10) ❞ - Baihaqy, 5994 ______________________________________ اللَّّهُمَّ صّلِّ على مُحَمَّدٍ، وّعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلى آلِ إبراهيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ. اللَّّهُمَّ بَارِكْ على مُحَمَّدٍ، وّعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلى آلِ إبراهيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيد   صحيح البخاري: ٦ ۳ ٥٧  

Tunatarwa: Ya Kai Dan Uwa Mai Girma

Image
YA KAI ƊANUWA MAI GIRMA ✿ Ka ajiye wayarka     ka yi shirin tafiya     Masallachi. ✿ Ka zauna ka     saurari huɗuba     cikin nutsuwa ✿ Ka yi sani, idan     Liman yana     huɗuba, kai ko     kana surutu, to     fa baka da     Juma'a ✿  Ko da ko hana      wani surutu ko      aikata wani aiki      kai ma ka kayi      Laghawu.               via DARUL📚ULOOM

Tunatarwa: Sunnoni da Ladubban Jumaa

Image
TUNATARWA SUNNONI DA LADUBBAN SUNNONIN ===================== ====================== =======      بِسْــمِ اللَّـهِ الرَّحْـمَٰنِ الرَّحـِيم ❞ يَـٰٓأَيُّہَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْ إِذَا نُودِىَ لِلصَّلَوٰةِ مِن يَوۡمِ ٱلۡجُمُعَةِ فَٱسۡعَوۡاْ إِلَىٰ ذِكۡرِ ٱللَّهِ وَذَرُواْ ٱلۡبَيۡعَۚ ذَٲلِكُمۡ خَيۡرٌ لَّكُمۡ إِن كُنتُمۡ تَعۡلَمُونَ ❝ “Ya ku wadanda suka yi imani! Idan an yi kira zuwa ga Sallah a ranar Juma’a, sai ku yi aiki zuwa ga ambaton Allah, kuma ku bar ciniki. Wanda shi ne mafi alkhairi a gareku in kun kasance kuna sani” === ============================ ========================= DARUL ULOOM == ============================ ========================== 1. GYARAN JIKI a)      Yin wanka ( irin na Shari’a ), Manzon Allah ﷺ Ya ce: ❞ غسل الجمعة واجب على كل مسلم ❝ -  البخارى (2/6)، مسلم (6) b) Tsaftace ha ƙ ora ( teeth ) da aswaki ko da kayan goge baki na zamani ( toothpaste & brush ): Manzon Allah ﷺ Ya ...

Tunatarwa: Yawaita yiwa Annabi SAW Salati a Dare da kuma Ranar Jumaa

Image
🇹🇺🇳🇦🇹🇦🇷🇼🇦 YAWAITA SALATIN ANNABI (ﷺ) A DARE DA RANAR JUMA'A Manzon Allah (ﷺ) Yace: ❞أكثرُوا الصَّلاةَ عَلَيَّ يَومَ الجمعةِ وَليلةَ الجمعةِ فَمَنْ صَلى عليَّ صلّى صلاةً صلّى اللهُ عَلَيهِ عشرا❝ً ❝ Ku yawaita Salati a gareni a ranar Juma'a, da (kuma) dare...