Tunatarwa: Yawaita Salatin Annabi S.A.W. a dare da ranar Jumaa

TUNATARWA YAWAITA SALATIN ANNABI ( ﷺ ) A DARE DA RANAR JUMA'A Manzon Allah ( ﷺ ) Yace: ❞ أكثرُوا الصَّلاةَ عَلَيَّ يَومَ الجمعةِ وَليلةَ الجمعةِ فَمَنْ صَلى عليَّ صلّى صلاةً صلّى اللهُ عَلَيهِ عشرا ❝ ً ❝ Ku yawaita Salati a gareni a ranar Juma'a, da (kuma) daren Juma'a; kuma duk wanda ya min Salati ( ɗ aya [1]), Allah zai yi Salati a gareshi (ninkinsa sau) goma (x10) ❞ - Baihaqy, 5994 ______________________________________ اللَّّهُمَّ صّلِّ على مُحَمَّدٍ، وّعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلى آلِ إبراهيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ. اللَّّهُمَّ بَارِكْ على مُحَمَّدٍ، وّعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلى آلِ إبراهيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيد صحيح البخاري: ٦ ۳ ٥٧