Posts

Showing posts with the label Laws

Me Yasa Yansanda (POLICE) basa Yafe Laifi?

Image
HA ƘƘ INMU DA HA ƘƘ IN HUKUMA …tafe yake yana ta surutai shi ka ɗ ai alamu dai yana cikin damuwa da ɓ acin rai bayan dawowarsa daga Ofishin ‘Yan Sanda ( Charge Office/Police Station ); “ Me ya farune, kai ka ɗ ai kana ta surfa masifa ?” na tambayeshi cikin zumu ɗ i. Sai ya amsa min da cewa: “ Wannan yaronne ɗ an gidan Marigayi wanda ya sace min Laptop, wayata da kuma ƴ an chanjikana (ku ɗ a ɗ e), mun je wajen ‘yan sanda an dawo min da Laptop da Wayar amma ku ɗ in wai babu su har ya kashe; sai nace Alhamdulillah ya je tunda mafiya muhimmanci sun dawo na yafe masa ku ɗ in a sake shi kurum. Wai sai hukumar ‘yan sandar suka ce ai su basu yafe ba, kai ka ji fa! Ni da aka yiwa laifi na yafe amma sai sun yi halinnasu na ‘yan sanda ”. Na yi dariya nace masa : “Don me za su yafe masa? Ba laifi yayi ba?” Yace: “Na ga laifin nan ni ya yiwa, ko?” Nace: “ Hakane, anyi maka laifi, ya kuma yiwa hukuma laifi. Kai ka yafe naka an kuma dawo maka da ha ƙƙ inka, saura ita huku...

Kaidojin Tafikar da Alamuran Group na Darul Uloom

Image
KA’IDOJIN TAFIKAR DA AL’AMURAN GROUP NA DARUL ULOOM ) دار العلوم ( بِسْـــــمِ اللَّـــهِ الرَّحْــــمَٰنِ الرَّحـــِيم Wa ɗ annan sune  ƙ a'idoji da aka gina domin tafikar da tsarin wannan Zauren, domin ayi komai bisa tsari. •••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••• ❞ المسلمون على شروطهم ❝  -  الترمذي، 1352 •••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••• ✿  1 |.  Ba'a saka mutum a wannan group  ɗ in, sai wanda ya nuna sha'awar shiga. Sannan zai turo da cikekken sunansa ( full name ) ,  lambarsa ta  Whatsapp , da fannin  (course)  da ya/yake karanta. ✿  2 |.  Kowanne member yana da damar ( right ) na yin posting abubuwan da suka shafi ilimai ( علوم ) daban-daban wa ɗ anda suka ha ɗ a dana fannonin Addini ( Religious ), Kimiyya da Fasaha ( Science & Technology ), Tarihi ( History ) da Yare ( Linguistics ) Zamantakewa da sauransu. ✿  3 |.  Yana da kyau idan zaka turo  ...