Kaidojin Tafikar da Alamuran Group na Darul Uloom

KA’IDOJIN TAFIKAR DA AL’AMURAN GROUP NA DARUL ULOOM ) دار العلوم ( بِسْـــــمِ اللَّـــهِ الرَّحْــــمَٰنِ الرَّحـــِيم Wa ɗ annan sune ƙ a'idoji da aka gina domin tafikar da tsarin wannan Zauren, domin ayi komai bisa tsari. •••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••• ❞ المسلمون على شروطهم ❝ - الترمذي، 1352 •••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••• ✿ 1 |. Ba'a saka mutum a wannan group ɗ in, sai wanda ya nuna sha'awar shiga. Sannan zai turo da cikekken sunansa ( full name ) , lambarsa ta Whatsapp , da fannin (course) da ya/yake karanta. ✿ 2 |. Kowanne member yana da damar ( right ) na yin posting abubuwan da suka shafi ilimai ( علوم ) daban-daban wa ɗ anda suka ha ɗ a dana fannonin Addini ( Religious ), Kimiyya da Fasaha ( Science & Technology ), Tarihi ( History ) da Yare ( Linguistics ) Zamantakewa da sauransu. ✿ 3 |. Yana da kyau idan zaka turo ...