Posts

Showing posts with the label Aliyu M. Ahmad

Me Yasa Yansanda (POLICE) basa Yafe Laifi?

Image
HA ƘƘ INMU DA HA ƘƘ IN HUKUMA …tafe yake yana ta surutai shi ka ɗ ai alamu dai yana cikin damuwa da ɓ acin rai bayan dawowarsa daga Ofishin ‘Yan Sanda ( Charge Office/Police Station ); “ Me ya farune, kai ka ɗ ai kana ta surfa masifa ?” na tambayeshi cikin zumu ɗ i. Sai ya amsa min da cewa: “ Wannan yaronne ɗ an gidan Marigayi wanda ya sace min Laptop, wayata da kuma ƴ an chanjikana (ku ɗ a ɗ e), mun je wajen ‘yan sanda an dawo min da Laptop da Wayar amma ku ɗ in wai babu su har ya kashe; sai nace Alhamdulillah ya je tunda mafiya muhimmanci sun dawo na yafe masa ku ɗ in a sake shi kurum. Wai sai hukumar ‘yan sandar suka ce ai su basu yafe ba, kai ka ji fa! Ni da aka yiwa laifi na yafe amma sai sun yi halinnasu na ‘yan sanda ”. Na yi dariya nace masa : “Don me za su yafe masa? Ba laifi yayi ba?” Yace: “Na ga laifin nan ni ya yiwa, ko?” Nace: “ Hakane, anyi maka laifi, ya kuma yiwa hukuma laifi. Kai ka yafe naka an kuma dawo maka da ha ƙƙ inka, saura ita huku...

Tunatarwa: Sunnoni da Ladubban Jumaa

Image
TUNATARWA SUNNONI DA LADUBBAN SUNNONIN ===================== ====================== =======      بِسْــمِ اللَّـهِ الرَّحْـمَٰنِ الرَّحـِيم ❞ يَـٰٓأَيُّہَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْ إِذَا نُودِىَ لِلصَّلَوٰةِ مِن يَوۡمِ ٱلۡجُمُعَةِ فَٱسۡعَوۡاْ إِلَىٰ ذِكۡرِ ٱللَّهِ وَذَرُواْ ٱلۡبَيۡعَۚ ذَٲلِكُمۡ خَيۡرٌ لَّكُمۡ إِن كُنتُمۡ تَعۡلَمُونَ ❝ “Ya ku wadanda suka yi imani! Idan an yi kira zuwa ga Sallah a ranar Juma’a, sai ku yi aiki zuwa ga ambaton Allah, kuma ku bar ciniki. Wanda shi ne mafi alkhairi a gareku in kun kasance kuna sani” === ============================ ========================= DARUL ULOOM == ============================ ========================== 1. GYARAN JIKI a)      Yin wanka ( irin na Shari’a ), Manzon Allah ﷺ Ya ce: ❞ غسل الجمعة واجب على كل مسلم ❝ -  البخارى (2/6)، مسلم (6) b) Tsaftace ha ƙ ora ( teeth ) da aswaki ko da kayan goge baki na zamani ( toothpaste & brush ): Manzon Allah ﷺ Ya ...