Tunatarwa: Yawaita yiwa Annabi SAW Salati a Dare da kuma Ranar Jumaa

🇹🇺🇳🇦🇹🇦🇷🇼🇦
YAWAITA SALATIN ANNABI (ﷺ) A DARE DA RANAR JUMA'A

Manzon Allah (ﷺ) Yace:

❞أكثرُوا الصَّلاةَ عَلَيَّ يَومَ الجمعةِ وَليلةَ الجمعةِ فَمَنْ صَلى عليَّ صلّى صلاةً صلّى اللهُ عَلَيهِ عشرا❝ً

❝ Ku yawaita Salati a gareni a ranar Juma'a, da (kuma) daren Juma'a; kuma duk wanda ya min Salati (ɗaya [1]), Allah zai yi  Salati a gareshi (ninkinsa sau) goma (x10)❞

-📓 Baihaqy, 5994

_______________________

اللَّّهُمَّ صّلِّ على مُحَمَّدٍ، وّعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلى آلِ إبراهيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ. اللَّّهُمَّ بَارِكْ على مُحَمَّدٍ، وّعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلى آلِ إبراهيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيد
-📓 صحيح البخاري: ٦۳٥٧

              

Comments

Popular posts from this blog

Tarihin Sahabbai Mata 1: Maimunatu bint al-Harith (R)

Sahabbai 12 da aka fi ruwaito hadisan Annabi S.A.W. daga garesu

Tarihin Sahabbai 10: 1. Muaz bin Jabal (R)