Sahabbai 12 da aka fi ruwaito hadisan Annabi S.A.W. daga garesu

SAHABBAI 12
DA AKA FI RUWAITO HADISAN
ANNABI (S.A.W) DAGA GARESU

1. ABU HURAIRAH (R.A.)
An ruwaito hadisan Annabi (S.A.W.) 5374 daga gareshi

2. ABDULLAHI IBN UMAR (R.A.)
An ruwaito hadisan Annabi (S.A.W.) 2630 daga gareshi

3. ANAS IBN MALIK (R.A.)
An ruwaito hadisan Annabi (S.A.W.) 2286 daga gareshi


4. A’ISHA BINT ABUBAKAR (R.A.)
An ruwaito hadisan Annabi (S.A.W.) 2210 daga gareta

5. ABDULLAHI IBN ABBAS (R.A.)
An ruwaito hadisan Annabi (S.A.W.) 1660 daga gareshi

6. JABIR IBN ABDULLAHI
An ruwaito hadisan Annabi (S.A.W.) 1540 daga gareshi

7. ABU SA’ID AL-KHUDRI (R.A.)
An ruwaito hadisan Annabi (S.A.W.) 1170 daga gareshi

8. ABDULLAHI IBN MAS’UD (R.A.)
An ruwaito hadisan Annabi (S.A.W.) 748 daga gareshi

9. ABDULLAHI IBN ‘AMR IBN ‘AAS (R.A.)
An ruwaito hadisan Annabi (S.A.W.) 700 daga gareshi

10. UMAR IBN AL-KHATTAB (R.A.)
An ruwaito hadisan Annabi (S.A.W.) 537 daga gareshi

11. ALIYU IBN ABU TALIB (R.A.)
An ruwaito hadisan Annabi (S.A.W.) 536 daga gareshi

12. ABU MUSA AL-ASH’ARI (R.A.)
An ruwaito hadisan Annabi (S.A.W.) 360 daga gareshi


Allah Ya kara masu rahama, abu ikon yin koyi da halayensu da aiyukansu, amin.

Rubutawa:
Mahmoud Muhammad
30th Muharram, 1439AH
(21st October, 2017CE)

Comments

Popular posts from this blog

Tarihin Sahabbai Mata 3: Ummu Adiyya Al-Ansariyya

Tarihin Sahabbai Mata 1: Maimunatu bint al-Harith (R)