Posts

Showing posts from October, 2017

Sharhin Littafin Arbaeenan Nawawi - Tarihin Imam anNawawi

Image
SHARHIN LITTAFIN HADISIN ARBA’EENAN-NAWAWI (شرح الكتاب الأربعين النووية) Na Nana A’isha Muhammad


TAKAITACCEN TARIHIN IMAMUN-NAWAWI
SUNA DA NASABA
1. Suna Sunansa Yahaya, dan Sharraf dan Moori dan Hassan dan Hussaini dan Muhammad dan Juma dan Hazm. Maihaifinsa (Sharraf) ya kasance babban dan kasuwa a garinsu na Nawa.
2. Alkunya Ana yi masa Alkunya da Abu Zakariyya, amma Zakariyya ba dansa bane, Alkunyarsa ce haka kamar yadda ya radawa kansa hakan, domin shi (Imamun-Nawawi) bai taba yin Aure ba.
3. Sunan Girmamawa Mutane suna bashi wani ‘title’ da Muhyuddin (ma’ana Mai raya Addini), saboda bada lokutansa da yayi na yiwa Addinin Musulunci hidima na karantarwa, rubuce-rubuce da wa’azi.
4. Laqabi An-Nawawi, saboda da sunan garinsu Nawa
HAIHUWARSA An haifi Imamun-Nawawi a watan Muharram a shekara ta 631 bayan Hijira (1234 AD), a garin Nawa () wani gari da yake kusa da Damascus babban birnin kasar Syria daga bangaren kudu.
TAFARKINSA DA AKIDARSA Imam an-Nawawi mabiyin tafarkin Sunnahne (Sunni), ta bangaren aqi…

Causes that aid in the memorization of the Noble Quraan: 4 The People of Qur’aan Hope for a Trade that will Never Perish

Image
CAUSES THAT AID IN THE MEMORIZATION OF THE NOBLE QUR'AAN (اللأسباب المعينة على حفظ القرآن) SHAYKH MAHMOOD AL-MISRI (ABU 'AMMAR)
۝وَلَقَدۡ يَسَّرۡنَا ٱلۡقُرۡءَانَ لِلذِّكۡرِ فَهَلۡ مِن مُّدَّكِرٍ ۝ “And We have indeed made the Qur’an easy to understand and remember, but is there any that will remember?” [al-Qamar: 17]
4. THE PEOPLE OF QUR’AAN HOPE FOR A TRADE THAT WILL NEVER PERISH The people of Qur’aan who live with it by their hearts and souls, without desiring to attain by it the vanities of this temporary life – they hope for a trade and a gain that that will never perish. Rather Allah has bore witness to their righteousness. He (subhaanahu wa ta’aala) has said, “Verily, those who recite the Book of Allah, perform prayers, and spend (in charity) out of what We have provided for them, secretly and openly, hope for a (sure) trade-gain that will never perish. That He may pay them their wages in full, and increase them, out of His Grace. Verily! He is Oft-Forgiving, Most Ready to appre…

Faith without Knowledge is Dangerous by Shariffa Carlo

Image
FAITH WITHOUT KNOWLEDGE IS DANGEROUS BY SHARIFFA CARLOAssalamu Alaikum. My brothers and sisters in Al Islam, I often say, "Faith without knowledge is dangerous." Please cry out to your Lord in the day and the night, "O my Sustainer! Increase my knowledge." 20:114. Do not let yourself be mislead like those of old nor let yourself fall into the traps of the unscrupulous amongst us who are working so hard to destroy our great religion.
Most of you already know the story of how I came to Islam. But I will put the highlights here for those who do not know. I was a part of a group of Christians who wanted to destroy Al Islam. I was learning Quraan and sunnah in an effort to twist them so that I might mislead those who cared about their deen even a little to make them believe that what I was proposing was Islamically correct.
You can see the results of people like me when you look to the misguided Muslims today who say thet the woman's khymar need not cover the hair, only dr…

Sahabbai 12 da aka fi ruwaito hadisan Annabi S.A.W. daga garesu

Image
SAHABBAI 12 DA AKA FI RUWAITO HADISAN ANNABI (S.A.W) DAGA GARESU
1. ABU HURAIRAH (R.A.) An ruwaito hadisan Annabi (S.A.W.) 5374 daga gareshi
2. ABDULLAHI IBN UMAR (R.A.) An ruwaito hadisan Annabi (S.A.W.) 2630 daga gareshi
3. ANAS IBN MALIK (R.A.) An ruwaito hadisan Annabi (S.A.W.) 2286 daga gareshi


4. A’ISHA BINT ABUBAKAR (R.A.) An ruwaito hadisan Annabi (S.A.W.) 2210 daga gareta
5. ABDULLAHI IBN ABBAS (R.A.) An ruwaito hadisan Annabi (S.A.W.) 1660 daga gareshi
6. JABIR IBN ABDULLAHI An ruwaito hadisan Annabi (S.A.W.) 1540 daga gareshi
7. ABU SA’ID AL-KHUDRI (R.A.) An ruwaito hadisan Annabi (S.A.W.) 1170 daga gareshi
8. ABDULLAHI IBN MAS’UD (R.A.) An ruwaito hadisan Annabi (S.A.W.) 748 daga gareshi
9. ABDULLAHI IBN ‘AMR IBN ‘AAS (R.A.) An ruwaito hadisan Annabi (S.A.W.) 700 daga gareshi
10. UMAR IBN AL-KHATTAB (R.A.) An ruwaito hadisan Annabi (S.A.W.) 537 daga gareshi
11. ALIYU IBN ABU TALIB (R.A.) An ruwaito hadisan Annabi (S.A.W.) 536 daga gareshi

Causes that Aid in the Memorization of the Noble Quraan - 4 - Benefit of Memorizing the Quraan & People of Quraan are a People of Exalted Rank

Image
CAUSES THAT AID IN THE MEMORASIZATION OF THE NOBLE QUR'AAN (اللأسباب المعينة على حفظ القرآن) SHAYKH MAHMOOD AL-MISRI (ABU 'AMMAR)
۝وَلَقَدۡ يَسَّرۡنَا ٱلۡقُرۡءَانَ لِلذِّكۡرِ فَهَلۡ مِن مُّدَّكِرٍ ۝ “And We have indeed made the Qur’an easy to understand and remember, but is there any that will remember?” [al-Qamar: 17]
2. BENEFITS OF MEMORISING THE QUR’AAN Indeed, reciting the Qur’aan and memorizing it has benefits that cannot be counted so let us look around at these points of benefit so they can lead us and our children onto Hifdh al- Qur’aan (memorization of Qur’aan).
3. PEOPLE OF QUR’AAN ARE A PEOPLE OF EXALTED RANK The Noble Qur’aan is the Word of Allah which is not approached by falsehood neither from before it nor from behind it, and whoever is blessed by Allah to recite it all or memories it all, then that is the highest objective and the lofty rank that necks only stretch forth to attain.
Allah lightens up the heart of the reciter with the noor (light) of Imaan and He protects …

Sharhin Littafin Arabaeenan Nawawi - Gabatarwa

Image
SHARHIN LITTAFIN HADISIN ARBA’EENAN-NAWAWI (شرح الكتاب الأربعين النووية) Na Nana A’isha Muhammad


 GABATARWA Godiya ta tabbata ga Allah (S.W.T.), Mahaliccin kowa da komai, tsira da amincin Allah su kara tabbata ga Annabinmu Habibinmu Abin koyinmu Muhammad (Salaawatullahi alayhi) da alayensa da sahabbansa adalai da wadanda suke koyi da bin tafarkinsa har izuwa ranar sakamako.
Hakika Allah Madukakin Sarki Yana cewa a cikin Alkur’ani, Suratul Juma’a aya ta 2:
هُوَ ٱلَّذِى بَعَثَ فِى ٱلۡأُمِّيِّـۧنَ رَسُولاً مِّنۡہُمۡ يَتۡلُواْ عَلَيۡہِمۡ ءَايَـٰتِهِۦ وَيُزَكِّيہِمۡ وَيُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُواْ مِن قَبۡلُ لَفِى ضَلَـٰلٍ مُّبِينٍ ۝ “Shi ne (Allah) Wanda Ya aika, a cikin mabiya al’adu (marasa rubutu da karatu), wani Manzo daga gare su yana karanta ayoyinSa a kansu, kuma yana tsarkake su, kuma yana sanar dasu Littafin da hikima ko da yake sun kasance daga gabaninsa lallai suna a cikin bata bayyananne”.
Bayan saukar da Alkur’ani da Allah Yayi ga zababben wannan al’ummar (wat…