Sharhin Littafin Arabaeenan Nawawi - Abubuwan da suke ciki

SHARHIN
LITTAFIN HADISIN
ARBA’EENAN-NAWAWI
(شرح الأربعين النووية)
Na
Nana A’isha Muhammad
Assalamu Alaikum,
Muna masu godiya ga Allah, da kuma farin cikin sanar da shiri da ‘yar uwa (Nana A’isha) ta dauki nauyi aiwatar da shi na Sharhin Hadisai Arba’in da biyu na cikin littafin Arba’inan-Nawawi.

Nana ta taba rubuta Shuruh akan littafin Arba’unan Nawawi a Litinin 28th Safar, 1438 AH (28th November, 2016 AD) har izuwa ranar Juma’ah 13th Jumada Al-Awwal, 1438 AH (10th February, 2017 AD/CE), wanda ba a sami damar karasawa gaba-daya ba saboda dalilai na tafiya karatu dss.

A wannan karon kuwa, in shaa Allah za a dawo tun daga farko har izuwa karshe tare da ‘yan gyare-gyare (editing) da kuma ‘yan kare-kare na Sharhi akan rubutun farko lokaci-zuwa-lokaci cikin yardarm Allah.

Group Management


ABUBUWAN DA SUKE CIKI

1. Sharhin Littafin Arba’una an-Nawawi
2. Abubuwan da suke ciki
3. Sadaukarwa
4. Gabatarwa
5. Takaitaccen tarihin marubuci (imam-an-nawawi)
6. Takaitattun bayanai akan littafin
7. Tsari da zubi
8. Hadisi na farko/daya
9. Hadisi na biyu
10. Hadisi na uku
11. Hadisi na hudu
12. Hadisi na biyar
13. Hadisi na shida
14. Hadisi na bakwai
15. Hadisi na takwas
16. Hadisi na tara
17. Hadisi na goma
18. Hadisi na sha daya
19. Hadisi na sha biyu
20. Hadisi na sha uku
21. Hadisi na sha hudu
22. Hadisi na sha biyar
23. Hadisi na sha shida
24. Hadisi na sha bakwai
25. Hadisi na sha takwas
26. Hadisi na sha tara
27. Hadisi na ashirin
28. Hadisi na ashirin da daya
29. Hadisi na ashirin da biyu
30. Hadisi na ashirin da uku
31. Hadisi na ashirin da hudu
32. Hadisi na ashirin da biyar
33. Hadisi na ashirin da shida
34. Hadisi na ashirin da bakwai
35. Hadisi na ashirin da takwas
36. Hadisi na ashirin da tara
37. Hadisi na talatin
38. Hadisi na talatin da daya
39. Hadisi na talatin da biyu
40. Hadisi na talatin da uku
41. Hadisi na talatin da hudu
42. Hadisi na talatin da biyar
43. Hadisi na talatin da shida
44. Hadisi na talatin da bakwai
45. Hadisi na talatin da takwas
46. Hadisi na talatin da tara
47. Hadisi na arba’in  
48. Hadisi na raba’in da daya
49. Hadisi na arba’in da biyu

50. Katama

Allah Ya bamu ikon amfana, amin.
29th Muharram, 1439AH
20th October, 2017CE

Comments

Popular posts from this blog

Sahabbai 12 da aka fi ruwaito hadisan Annabi S.A.W. daga garesu

Tarihin Sahabbai Mata 3: Ummu Adiyya Al-Ansariyya

Sharhin Littafin Arbaeenan Nawawi - Tarihin Imam anNawawi